Hausa Musics

[MUSIC] Sa’eed Nagudu – Daina Guduna

Advertisment

Saeed Nadugu fitaccen mawakin hausa ne wanda shima tauraronsa na hasakawa sosai amma rashin jin duriyarsa yasa ake ganin kamar ya daina harka waka.
Saeed Nagudu a yau ya fitar da sababbin wakokinsa a wannan shekara 2022 mai suna ‘Soyayyar Facebook‘.
Wannan waka mai suna Daina Guduna tana daya daga cikin wakokin album dinsa mai taken ‘Soyayyar Facebook’.

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button