Hausa Musics
[MUSIC] Sa’eed Nagudu – Kare ma Yana da rana
Saeed Nagudu a yau ya fitar da sababbin wakokinsa a wannan shekara 2022 mai suna ‘Soyayyar Facebook‘.
Wannan waka mai suna Kare ma Yana da Rana tana daya daga cikin wakokin album dinsa mai taken ‘Soyayyar Facebook’.