Hausa Musics
VIDEO : Hamisu Breaker Ft Momee Gombe ~ Yadda Kunne Yaji ( Official Video 2021)
Wannan wani sabon bidiyo ne wanda mawaki hamisu breaker tare da momee gombe wanda itama wakar tayi matuƙar dauka sosai.
Ga mai bukata Audio wannan waka sai ya latsa nan
Wanda shafin Hausaloaded ya kawo muku domin kallon wakar kai tsaye daga shafin mawakin.
DOWNLOAD VIDEO
Allah ya karo ilimi da basira, ya zamar da makiya taki