Hausa Musics

MUSIC : Nazifi Asnanic – Zaman Lafiya

Fitaccen Mawakin Soyayya da Nishaɗi a ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Masana’antar Shirya Fina-Finan Hausa (Kannywood) , haƙiƙa Kannywood baza ta manta da irin Gudunmawar da Mawaki Nazifi Asnanic ya baiwa Kannywood ba.

Tauraruwar mawaƙin tafara haskawa sosai tin lokacin fina-finan Kamfanin FKD PRODUCTION da AMINU SAIRA MOVIES, wasu daga cikin Fina-Finan sun haɗa da Ga duhu ga Haske, Sai Wata Rana da sauran su.

A wannan karon kuma ya saki Sabuwar Waka mai ratsa zuciyar mai sauraro.
A cikin waƙar ya bayyana yadda garin Jos yake a baya , kana ya bayyana yadda garin yake a halin Yanzu .

Waƙar mai taken “GARI NA JOS MAI KYAU DA YANAYI, YAU KUMA SHI KE BA DA TAUSAYI IN MU FAƊA KWA SAMU CI GABA SANNAN KU SAMU ZAMA NA LAFIYA”.
In na tuno gari na jos a baya ana zama na walwala , Yau wasu sun…
Waƙar tana ɗauke da sakonni masu muhimmanci sosai

Download Music Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA