Hausa Musics
Music : Ado Gwanja Ft Umar M Shareef – A Nigeria
Advertisment
Albishirin ku Ma’abota ziyarar wannan shafi mai albarka a yau nazo muku da wakar shahararrun mawaka biyu da limamin mata da kuma sardaunan mawakan soyayya Ado Gwanja da Umar M Shareef.
Wannan itace waka ta daya da mawakan sun kayi tare a wannan shekara wanda sunka sanyawa wannan waka suna “A Nigeria”.
Abin ba’a cewa komai sai ka saurara kowane yayi baitoci masu dadi sosai.
Download music here
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Wakar bata budewa fah