Hausa Musics
MUSIC : Hussaini Danko – Baby


Mawaki hussaini danko wanda shima ya fitar da sabon kudin album dinsa mai suna dawo album 2021.
Wanann wakar baby tana daya daga cikin wakokin kudin wannan album mai suna dawo album wanda yayi fasaha sosai a cikin wannan kudin album din.
Hussaini danko tsohon mawaki ne a masanaantar kannywood wanda ya dade yana tashe wajen fitar da wakokinsa.
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.



One Comment