Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Yamu Baba – Kishiyar Sambisa ft Zainab Sambisa
Advertisment
Jaruman da ke Fitowa a wakar sambisa tun daga ta farko har zuwa ta ukku yanzu sun sauya zuwa kuma Kishiyar Sambisa.
Abin tambaya a nan ko sun gama wakar sambisa ne oho nima dai ban sami ba amma itama wannan waka,idan kunka kalleta zakuyi nishadi da dariya.
Wanda mun kawo muku audio da bidiyon wakar.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com