Hausa Musics

MUSIC: Fresh Emir – Kin Gama ft Ado Gwanja

Advertisment

Ina Masoya Ma’abotan sauraren wakokin Hausa Toga Wata sabuwa Daga Bakin Shahararrun Mawakan Hausa. 
 Fresh Emir A.K.A AKU MAI BAKIN MAGANA tare da Ado gwanja Mai Taken Kin gama, wannan Wakar tayi dadi sosai sunyita Akan Yadda Yan Mata ke Yaudarar Samari. 
Kowa Yasa Ko waye Fresh Emir matashin Mawakin hausarnan wajen iya baitin wakoki, Haka shima Ado gwanja ba boyayye bane wajen waka. 
To shine suka hadu suka kawo maku wannan wakar mai taken yan mata kingama. 
Zaku iya saukar da wannan wakar akan wayarku ta hanyar danna alamar
Download, enjoy and share.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button