Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi – Dare Daya
Advertisment
Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take “Dare Daya”inda zakuji yadda labarin ya kaya tsakanin mawakin da Dare Daya.
Isah Ayagi yayi wakar Dare Daya a wanann shekara ta 2021 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.
Wakar Dare Daya tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.