Labarai
-
Rigima ta sanya yayi Ajalin Abokin aikinsa a kano
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Isma’il James, dan shekara 32, bisa zarginsa…
Read More » -
Yan bindiga sun sace mutum 35 a jihar Katsina
Wasu yan bindiga ɗauke da miyagun makamai sun kai hari a garin Tashar Nagulle, inda suka yi garkuwa da a…
Read More » -
Isra’ila ta lalata masallatai sama da 1,000 a Gaza da hallaka masu wa’azi sama da 100
Isra’ila ta lalata masallatai 1,000 a Gaza tun daga 7 ga watan Oktoba, kamar yadda hukumomi suka tabbatar. “Sake gina…
Read More » -
Kwaɗayi ko Ƙaddara: An tsinci gawar wata mata babu kai a otel
Wani mutum, Auwal Garba ya shaidawa rundunar ‘yan sandan Adamawa cewa shi ne mijin wata mata da aka tsinci gawarta…
Read More » -
Kastina : Ƴan bindiga sun yi shigar mata sanye da hijabai, sun kai hari a ofishin ƴan sanda
Ƴan bindiga sun yi shigar mata sanye da hijabai, sun kai hari a ofishin ƴan sanda, sun kashe Jami’i ɗaya…
Read More » -
Datti Assalafiy yayiwa Dr. Sheriff Almuhajir martani mai zafi akan Kirifto
A yan kwanakin baya Dafta sheriff Almuhajir yayi magana akan sakarici da yauta da yake gani matasan mu suke yi…
Read More » -
In za’ayi gini sau dubu a masallacin Idi ko makaranta sai mun ruguje shi -Kwankwaso
Jagoron darikar kwankwasiyya Dr. Rabiu Musa Kwankwaso yayi wani takaitaccen bayyani akan rushe rushe da sunkayi a cikin jihar kano…
Read More » -
Ya kamata mutane su daina biyan kuɗin fansa – Ministan tsaro
Ministan tsaron Najeriya, Mohammed Badaru Abubakar ya ce lokaci ya yi da za a daina biyan kuɗin kansa saboda haka…
Read More » -
Da mijina ya sadu da ni gara ya rika wasa da al’aurar sa har ya yi inzali – wata Mata a Kotu
Wata matar aure kuma ‘yar kasuwa mai suna Doris Unekwu a ranar Alhamis ta roki kotu a Jikwoyi, Abuja da…
Read More » -
Abubuwa 18 da ake yi a lokacin aure da zasu iya kai masu yi gidan gyaran hali a jihar Kano – Abba Hikima
Lauya Abba Hikima yayi karin bayyani akan wata doka da anka shata a jiha kano ta hana kayan lefe to…
Read More »









