Labarai
-
An ƙaddamar da Littafi a kan yadda Buhari ya mulki Najeriya
Tsohon shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya halarci taron bikin ƙaddamar da wani littafin mai suna “Work With Buhari” a…
Read More » -
Abuja ta Zama Birni Mafi Ban tsoro a Duniya – Bulama Bukarti
Wani masani kan harkokin tsaro, Bulama Bukarti, yace Abuja ta zama daya daga cikin biranen da suka fi firgita a…
Read More » -
Yan bindiga sun sace ɗalibai Mata a Jami’ar Al-Qalam dake jihar Katsina
Wasu ƴan bindiga sun sace ɗalibai mata su 2 a jami’ar Al-Qalam dake jihar Katsina kamar yadda Katsina Post ta…
Read More » -
Ƴan kirifto sunyiwa Dr. Sherrif almuhajir tumu tumu akan maganar sa
Dr.sheriff almuhajir yayi wata magana a shafinsa na facebook akan matasa masana harka yanar gizo da suke hada hadar kasuwancin…
Read More » -
Dalilin ci gaba da garkuwa da mutane, duk da an yi wa layukan waya rajista da lambar katin ɗan ƙasa, NIN – Isa Pantami
Tsohon Ministan Sadarwa da Inganta Fasaha, Isa Pantami, ya bayyana cewa ana samun yawaitar garkuwa da mutane duk kuwa da…
Read More » -
EFCC ta sake bankado da tuhumar badakalar kudi da ake yiwa tsofaffin gwamnoni 13
Hukumar Yaƙi da cin hanci da Rashawa EFCC Ta Sake Dawo da Binciken badakalar Tsofaffin Gwamnoni 13 da Wasu Tsofaffin…
Read More » -
Miji da mata da ƴaƴansu 5 sun rasu sanadiyar Gobara a jihar kano
Wani magidanci mai suna Shuaibu Iliyasu da matarsa Binta da kuma ƴaƴansu biyar sun rasu a wata gobara da ta…
Read More » -
Babban bakin Najeriya zai mayar da wasu sassan zuwa jihar legas
Babban bankin Najeriya na shirin mayar da wasu sassan sa zuwa babban birnin kasar na farko kuma cibiyar tattalin arzikin…
Read More » -
Mota ta buge wani barawon waya a Kano – ‘Yan sanda
Bayan mota ta buge mutumin da ya zare danbida ya kwaci wayar wata mata, an gano cewa kashin bayansa ya…
Read More » -
Nayi iya ƙoƙari na wajen ganin an gina fim village amma abun bai yi ba – Sheikh Ibrahim Khalil
A cikin hirar da jaruma hadiza Gabon take yi da jarumai,mawaka da wasu yan siyasa ta samu baƙon cin makam…
Read More »









