Labarai
-
DPO ya ƙi karɓar cin-hancin Naira miliyan 1 a hannun bandit din da ya kama
Wani DPO na ƴansanda ya ki amincewa da cin hancin naira miliyan daya da wani da ake zargin ɗan fashin…
Read More » -
Tabarikkah: Dan Napep da ya tsinci wayar iPhone 13 Pro max ya mayar ya samu gagarumar karamawa da kyauta
Wani matashi da munka kawo muku labarinsa da ya tsinci wayar salula iPhone 13 pro max wadda kuɗin ta sunka…
Read More » -


Ihu baya ga Yaki : Murja kunya ta mayar da martani bayan sanarwa ana neman ta
Fitacciyar yar tiktok Murjanatu Ibrahim kunya tayi magana bayan fitar da sunan mutane shidda da hukumar hisbah kano ke neman…
Read More » -


Ƴan bindiga sun kashe Limami da wasu mutane 2, sun yi garkuwa da mutum 32 a jihar Katsina
Wasu ƴan bindiga ɗauke da makamai sun kai hari a garin Ƴandaka, sun kashe mutum 3 ciki har da limanin…
Read More » -


Asia cup 2023: Falasdinu ta kai matakin ƴan 16 a Gasar Asian Cup
Keftin din kungiyar kwallon kafa ta Falasdinu Musab Al-Battat ya bayyana cewa kungiyarsa ta “cika alkawarin da ta dauka ga…
Read More » -



Wani Dan Napep ya tsinci waya 13pro max da ta wuce Naira miliyan ɗaya ya mayar
A kwana kin baya an samu wani dan napep da ake jihar kano ya tsinci kudi sama da Naira miliyan…
Read More » -


Ba na son macen aure mai tarbiyya – G-fresh Al’ameen
Fitaccen dan tiktok din al’ameen G-fresh yayi wani faifan bidiyo wanda ya baiwa mutane mamaki sosai duba da yadda aurensa…
Read More » -


Mai katanga ya zo matsayin na ukku A Gasar daukar hoto ta Afrika-china na 2023
Gogaggen mai daukar hoto daga yankin Arewacin Nijeriya, Sani Muhammad Maikatanga, ya taki matsayi na uku a gasar da Cibiyar…
Read More » -


Wuff: Zafaffan Hotunan Babiana yar titok zatayi wuff da ɗan shekara 27
Babiana Hotunan kafin Auran Jarumar Tik-Tok Hafsat Muhammad Waziri Wadda Akafi Sani Da Suna Babiana Da Santalelen Mijinta Mai Shekaru…
Read More » -


Bola Tinubu ya bukaci jagororin Jam’iyyar Apc suyi sulhu da Kwankwaso
Bayan yanke hukuncin kotun koli da ankayi a satin da ya gabata shugaban kasa bola Ahmed Tinubu da su sasanta…
Read More »
