Labarai
-
Murja kunya: Sheikh Daurawa Bai Yi Murabus Ba —Hukumar Hisba
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da cewa har yanzu Babban Kwamnadanta, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa na nan kan…
Read More » -
Dawo da Tallafin Man Fetur shi ne mafita yadda talakawan Nijeriya Za su Samu sauki – Kwankwaso
Dawo da Tallafin Man Fetur shi ne mafita yadda talakawan Nijeriya Za su Samu sauki Amma bayar da tallafin kuɗi…
Read More » -
Ba Alkali ne ya bayar da belin Murja Kunya ba – Cewar Kakakin Kotunan Shari’ar Musulunci
Mai magana da yawun kotunan shari’ar musulunci na jihar Kano Muzammil Ado Fagge, ya ce basu da masaniyar fitar da…
Read More » -
Manyan Laifuka Bakwai Da Ake Zargin Murja kunya Da Aikatawa – Sheikh Ibrahim Daurawa
As-sheikh Aminu Ibrahim daurawa ya bayyanawa gidan jaridar Dw hausa cewa suna tuhumar murja kunya manyan laifuka guda bakwai 7…
Read More » -
Tun ranar Alhamis mu ka saki Murja bisa umarnin kotu – inji kakakin gidan yari
Kakakin gidan gyaran hali na jihar Kano AC Misbahu Kofar Nassarawa ya shaidawa DAILY NIGERIAN cewa sananniyar ‘yar Tiktok Murja…
Read More » -
Tsadar Rayuwa: Najeriya Na Iya Fadawa Cikin Rikici —AfDB
Bankin Raya Afirka (AfDB) ya yi gargadin cewa tsadar rayuwa da ake fama da ita a Najeriya na iya haddasa…
Read More » -
Kotu ta tura Ramlat Princess gidan gyaran hali akan ikirarin yin maɗigo
Wata kotun shari’a a jihar Kano ta tura wata ƴar Tiktok, Ramlat Princes zuwa gidan gyaran hali bayan hukumar Hisbah…
Read More » -
HIsbah ta bude kofar tuba ga Yan TikTok, wasu yan tiktok sun soma tsokaci
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta bude kofa ga Yan TikTok din da take nema da sauran wadanda…
Read More » -
Tsadar Rayuwa: Tsohon Shugaban Kasa Ya Yi Magana, Ya Bayyana Abin da Ya Ke Tsoron Zai Faru
Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya yi magana kan mawuyacin halin kunci da ‘yan kasar ke ciki na tsadar rayuwa Tsohon…
Read More » -
Farashin siminti ya haura Zuwa Dubu 15,000 A Babban Birnin Tarayya Abuja
Wani bincike da jaridar DAILY POST ta Gudanar A Yau Juma’a a kasuwar Gwarimpa, Area 10, Kubwa, Lugbe da Dawaki,…
Read More »









