Labarai
-
Ƙungiyar Masu Biredi Ta Nijeriya Ta Nemi Membobinta Su Dakatar Da Ayyukansu
Ƙungiyar masu Biredi da haɗa kayayyakin abinci da fulawa ta Nijeriya, wato AMBCN a taƙaice ta shelanta dakatar da ayyukanta…
Read More » -
Jima’i na da matuƙar mahimmanci wajen ƙarafawa danƙon soyayya a tsakanin ma’aurata
Jima’i na da matuƙar mahimmanci wajen ƙarafawa danƙon soyayya a tsakanin ma’aurata. A lokacin saduwa, sinadarin oxyticin da ke taka…
Read More » -
Yin jima’i akai akai na Rage hawan jini da ciwo
Yin jima’i a kai-akai na taimakawa wajen daidaita bugun zuciya da lafiyar zuciyar. Bincike ya nuna yawan jima’i akai-akai tsakanin…
Read More » -
Ko kun san muhimmancin yawan yin jima’i ga lafiyar ɗan adam?
Ana bayyana sinadarin Oxytocin, da “sinadarin jiki na karin danƙon soyayya” Shi ne sinadarin jiki da muke fitarwa idan muna…
Read More » -
Hukumar Kwastom Za Ta Raraba Wa ‘Yan Nijeriya Shinkafa Da Sauran Kayan Da Suka Kwato
Don rage radadin yunwa da matsin tattalin arziki da rage tasirin tsadar kayan abinci a kasa, hukumar kwastam a Nijeriya,…
Read More » -
‘Yan bindiga sun kai mummunan hari kusa da sansanin sojoji a Katsina
Wasu ‘yan ta’adda da har zuwa lokacin hada wannan labari ba a tabbatar da adadinsu ba, sun hallaka wani mutum…
Read More » -
Dangote, BUA da sauransu sun amince da rage farashin siminti a Nijeriya
Masu kamfanin sarrafa siminti a Najeriya sun amince su rage farashinsa zuwa tsakanin naira dubu bakwai da naira dubu takwas…
Read More » -
Zargin maɗigo: Kotu ta Aike Da Ramlatu Zuwa Gidan Gyaran Hali
Kotun shari’ar Muslunci da ke Hisbah a jihar Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Sani Tanimu Hausawa, ta yanke hukuncin dauri…
Read More » -
Na Allah basa ƙarewa: Ɗan majalisa ya ajiye muƙaminsa bayan ya gano an yi maguɗi a zaɓen sa
Wani ɗan siyasa a Pakistan Hafiz Naeem ur Rehman da ya lashe kujera a zabukan kasar da aka yi kwanan…
Read More » -
Mun cafke waɗanda sunka karkatar da buhunan 1238 da za’a kai sansanin ƴan gudun hijira – ƴan sanda
An kama mutane biyar da laifin karkatar da buhunan alkama 1,238 da aka nufi sansanin ‘yan gudun hijira na Kano…
Read More »









