Labarai
-
Duk iskanci da lalacewar murja kunya ta tsira saboda masoyiyar Inyass ce – Anisee Futuhi
Wani masoyin Shaik Ibrahim Inyass Alhaji Anisee Futuhu ya bayyana cewa duk kallon ƴar iska da mutane suke yi wa…
Read More » -
Za’a iya ɗaure Ramlat Princess Har Na tsawon Shekara Goma Sha huɗu
Wata yarinya yar tiktok mai suna Ramlat princess tayi bidiyo a manhajar tiktok tana mai cewa ita fah idan har…
Read More » -
Labari mai daɗi: Farashin Kayan Abinci ya fara Sauka Kasa A wasu Jihohin Najeriya
Binciken jin ra’ayin Jama’a da na kasuwanni ya nuna cewa farashin Masara da Dawa da sauran hatsi ya fara sauka…
Read More » -
Albishir Ga Talakawan Najeriya: Muhimman Abubuwan Aka Tauna a Taron Shugaban Kasa da Gwamnonin Jihohi
A jiya ne shugaban kasa Bola Tinubu tare da mataimakinsa Kashim Shettima suka gana da gwamnonin jihohi 36 da wasu…
Read More » -
Talaka na daf da yiwa Gwamanti tawaye, mun gaji da basu hakuri – Mai martaba sarkin musulmi
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ya Gargaɗi gwamnatin Najeriya ta gaggauta ɗaukar matakin sauƙaƙa wa talakawa…
Read More » -
Ramin da muke ciki a yanzu, a lokacin Buhari aka haka shi – Dr. Hakeem Baba-Ahmed
Yau dai ina jin sha’awar magana ne da wadanda ke kalamai da ke nuna fushi ko suyi batanci saboda ba…
Read More » -
Bankin IMF ya shawarci Najeriya ta ƙara cire tallafin fetur da tallafin kuɗin lantarki
Bankin Dada Lamuni na Duniya (IMF), ya shawarci Najeriya ta ƙara rufe ido ta cire ɗan sauran tallafin fetur da…
Read More » -
Tsaro : ’Yan Bindiga Sun Sace Mutum 21 ’Yan Gida Ɗaya a jihar Zamfara
Yan bindiga sun yi awon gaba da fiye da mutum 40 a ƙauyen Kasuwar Daji da ke Karamar Hukumar Ƙauran…
Read More » -
Na fitar da kuɗin dala miliyan 6.2 da sa-hannun bogi na buhari
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya ya bayyana cewa an kwaikwayi tadda tsohon shugaban Kasa Muhammadu Buhari da shi kansa ne aka…
Read More » -
Farashin Abinci ya fara sauƙi a wasu kasuwannin a arewacin Nijeriya
Alhamdullahi Farashin kayan abin ya karye sosai wanda tabbas wannan labari, labari mai daɗi duba da yadda farashin abinci yake…
Read More »









