Labarai
-
Satar ‘yan makarantar Zamfara: Za mu ajiye bambance-bambance, mu je Villa muyi zanga-zangar neman murabus din Buhari – Aisha Yesufu ta fadawa ‘yan Najeriya
Aisha Yesufu, wata fitacciyar ‘yar gwagwarmaya a Najeriya ta yi kira da a yi maci zuwa fadar Aso Villa domin…
Read More » -
Da Duminsa: An sace Dalibai mata 300 a jihar Zamfara
Yan Bindiga sun sace dalibai mata 300 a jihar Zamfara. Kamar yadda Hutudole na ruwaito.An sace dalibanne a Jangebe…
Read More » -
Abba Kyari yayi Nasaran Kama Gawurtattun Yan Ta’adda masu Kidnapping Mutum 48 (hotuna)
Jarumin ‘dan Sanda DCP Abba Kyari kwamandan rundinar Intelligence Response Team (IRT) ya samu nasaran kama gawurtattun barayi ‘yan ta’adda…
Read More » -
Kayan Gwari A Logos Jiya Buhun albasa dubu N8,000 Ayau kuma N20,000-21000_22000
Ga yadda Farashin kayakkin abincin ayau a garin Lagos Kasuwar mile12 ya Kasance. Tattasai Shekaran jiya Solo 6500-6000 Ayau 1700-16000…
Read More » -
Shi Yace Min Yana So, Inji Wata Mata Da Aka Kama Tana Lalata Da Yaro Ɗan Shekaru 13
An kama wata mata Turmi da taɓarya tana lalata da ƙaramin yaro ɗan shekaru 13 a gidan su yaron. Mahaifiyar…
Read More » -
Qalunnalillahi ! Wai Abduljabbar Yafi Abubakar R.A Da Umar R.A Daraja Inji Dalibin Abduljabar (sautin Murya)
Innalillahi Wa’inna alaihi Raju’un wai har fadi yake yafisu sau milliyan dubu innalillahi Wa’inna alaihi Raju’un ya Allah ka shiryemu…
Read More » -
Yan jarida ma masu laifi ne saboda suna cewa yan bindinga, yan ta’adda – Sheikh Gumi
Sanannen malamin addinin Islama, Sheik Gumi ya bayyana cewa bai kamata ana kiran yan bindinga masu laifi ko yan ta’adda…
Read More » -
An gano Dazuka 5 da ‘yan ta’adda ke amfani da su wajan aikata laifuka a Najeriya
Dazuka na taka muhimmiyar rawa wajen inganta rayuwar dan adam da dabobi. Itatuwan da ke cikinsu na zame wa ‘yan…
Read More » -
Dalilin da Yasa Muke Garkuwa Da Mutane Inji Shugaban masu Ta’asar (bidiyo)
Yayin da ake ci gaba da fama da matsalar garkuwa da mutane a Najeriya, wakilin voa Sani Shu’aibu Malumfashi ya…
Read More » -
Kotu ta kori ƙarar matar da ake zargi ta kashe mai aikinta a Kano
Wata kotun majistare da ke Kano ta sallami ƙarar matarda ake zargi ta Kashe mai aikinta a kwanakin baya. Zaman…
Read More »









