Labarai
-
Sheikh Dr Ahmad Gumi Ya Fadi Dalilin Da Yasa Ake Kokarin YaƘarsa
Jiya Lahadi a gurin karatun Littafin MUWADDA MALIK gwarzon Malami kuma jarumi Sheikh Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi (H) ya…
Read More » -
Abduljabbar Kabara Bai San Abin Da Yake Yi Ba. Cewar Malamin Shi’a Hamza Lawal
Shahararren Malamin Shi’a a Najeriya Malam Hamza Lawal ya bayyana Abduljabbar Kabara a matsayin wanda ya ‘bata kuma ya ke…
Read More » -
An Kama Wani Mutum Da Yayi Yunkurin Binne Matarsa Da Ranta Bayan Ya Gano Tana Dauke Da Cikin Abokinshi
Hoto daga Hutudole An kama wani mutum dan shekaru 49 mai suna, Phillip Tersso, yayin da yake kokarin binne matarsa…
Read More » -
An saka ranar muƙabala tsakanin Sheikh Abduljabbar da malaman Kano
Gwamnatin Jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta tabbatar wa da BBC cewa ranar Lahadi, 7 ga watan Maris za…
Read More » -
Subahanallahi An Kamasu Bayan Sun Shiga Gidajen mutane Suyi Ta’addanci (bidiyo)
Wannan wasu matasa ne wanda zaku ga harda wanda wannan abun zakuyi mamaki sosai. Abubuwan a arewa sai kara lallacewa…
Read More » -
Kalli yadda aka bi sawun ɗaliban da aka sace a makarantar Jangebe a jihar Zamfara
Wannan shine bidiyon yadda aka nuna iyayen yara ko jama’ar gari za’a ce sunka bi sahun yan bindiga da sunka…
Read More » -
Yanzu-yanzu: DSS ta musanta kama Dawisu, hadimin Ganduje
Wannan zargin na cewa ne bayan batarsa tun ranar Juma’a da ake dangatawa da wani sako da ya wallafa a…
Read More » -
Caccakar Buhari: DSS ta cafke hadimin Ganduje, Dawisu, bayan yace APC ta gaza
Hukumar tsaro ta fararen kaya (DSS) ta damke Salihu Tanko-Yakasai, mai magana da yawun gwamna Kano, Abdullahi Umar ganduje bayan…
Read More » -
Buhun Tattasai a Legas dubu N27,000 kwandon tumatir N13,000.
Ga Rahotannin Farashin kayan masarufi na yau a Kasuwar M12 dake jihar Lagos. Albasa Shekaran jiya 20000 Ayau 30000 Tarugu…
Read More » -
Ba Na Son Komawa Wajen Iyaye Na Na Fi Son In Koma Inda Na Fito
Wannan yarinyar sunanta Nusaiba Jibril, shekarunta 16, sunan mahaifiyar ta Sha’awa daga ‘Yar Dorawa Samaru Zaria a Jahar Kaduna. ‘Yan…
Read More »









