Labarai

Qalunnalillahi ! Wai Abduljabbar Yafi Abubakar R.A Da Umar R.A Daraja Inji Dalibin Abduljabar (sautin Murya)

Innalillahi Wa’inna alaihi Raju’un wai har fadi yake yafisu sau milliyan dubu innalillahi Wa’inna alaihi Raju’un ya Allah ka shiryemu daga zamewa wanda shi Wannan fahimtar tashi tayi muni sosai.
Wai har cewa yake yaushe sunka fi Abduljabar daraja a ina kagani.
Ga sautin murya hirar sa nan ku saurara ku ji.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button