Labarai

Shi Yace Min Yana So, Inji Wata Mata Da Aka Kama Tana Lalata Da Yaro Ɗan Shekaru 13

An kama wata mata Turmi da taɓarya tana lalata da ƙaramin yaro ɗan shekaru 13 a gidan su yaron.

Mahaifiyar yaron ce ta kamasu inda kuma nan da nan ta gayawa ƴan sanda suka zo suka kama matar da zargin cin zarafin yaron.

Kakakin ƴan sanda, Paul Nyathi ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace suna kan bincike. Lamarin ya farune a yankin Houghton Park dake ƙasar Zimbabwe.
Da H-Metro ke hira da matar, ta bayyana cewa; “Bai kamata a kamani kamar wata mai laifi ba dan ban aikata laifin komai ba, yaron ne ya kaini gidansu kuma ban san gidansu bane. Kuma mun yi amfani da kwaroron roba, dan haka ban ga amfanin kamani ba”. Inji ta
-Idon Mikiya

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button