Labarai
Da Duminsa: An sace Dalibai mata 300 a jihar Zamfara
Yan Bindiga sun sace dalibai mata 300 a jihar Zamfara.
Kamar yadda Hutudole na ruwaito.An sace dalibanne a Jangebe dake Talatar Mafara a jihar Zamfara da Misalin Karfe 2 na daren daya gabata.
‘Yan Bijilante sun yi kokarin ganin sun hana ‘yan Bindigar sace daliban amma suka kasa.