Labarai
Yan jarida ma masu laifi ne saboda suna cewa yan bindinga, yan ta’adda – Sheikh Gumi
Gumi ya kara da cewa idan ana kiran su yan ta’adda hakan zai fusata su, su cigaba da kai hare-hare.
Ya kuma ce, yan jaridu masu laifi ne saboda suna kiran yan bindinga, yan ta’adda.
A karshe yayi Kira da yan Nageriya da su daina kiran yan bindinga a matsayin yan ta’adda.