Labarai
Dalilin da Yasa Muke Garkuwa Da Mutane Inji Shugaban masu Ta’asar (bidiyo)
Yayin da ake ci gaba da fama da matsalar garkuwa da mutane a Najeriya, wakilin voa Sani Shu’aibu Malumfashi ya samu shiga dajin Sububu a Jihar Zamfara inda ya tattauna da shugabannin masu aikata ta’asar.
Ga bidiyon nan sai ku saurari bayyani daga bakinsa.