Labarai
-
Abin da ya faru da Maryam Booth na shirn faruwa da mawaƙiya Tiwa Savage
Fitacciyar mawakiyar Ingausar Turanci da Yarabanci Tiwa Savage ta ce ana yi mata barazanar kwarmata wani hoton bidiyonta da saurayinta…
Read More » -
Wani Ya Mutu A Lokacin Da Yake Lalata Da Yan mata Biyu
A cewar Nigerian Rahotan Tribune, na Cewa wani mutun (dan kabilar Igbo, an sakaye sunanshi), ya mutu a dai-dai Lokacin…
Read More » -
Bidiyo : Matar da ke kaiwa Yan bindiga kwayoyi domin suyi aikin Rashin Imani
Wannan wata mata ce da anka kama a jahar katsina zata kaiwa yan bindiga allura da ake kira allurar fanta…
Read More » -
Yanzu Yanzu : Facebook, Instagram Da Whatsapp sun Katse Dalili
Facebook da WhatsApp da Instagram sun katse, abin da ya shafi miliyoyin masu amfani da shafukan a duniya. Kafofin sun…
Read More » -
Dr Omar Atiq: Musulmi na farko da zai fara rike mukamin shugaban Kwalejin Likitoci ta kasar Amurka
Dr Omar Atiq shine dan kasar Pakistan na farko da za a bawa mukamin shugaban kwalejin likitoci ta kasar Amurka…
Read More » -
Mutumin Da Ya Yi Zanen Batanci Ga Annabi Ya Kone Kurmus A Hatsarin Mota
Mutumin nan dan kasar Sweden da ya yi zanen batanci ga Annabi Muhammad (S.A.W.) a shekarar 2017, Lars Vilks, ya…
Read More » -
An kama ‘yan matan da suka lakada wa kawarsu duka a Yola kan zargin gulma
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa a arewa maso gabashin Najeriya ta ce ta kama wasu ‘yan mata shida bisa zarginsu…
Read More » -
Masha Allah! Hotunan Sanata Danjuma Goje da Amaryasa Haj Aminatu Dahiru
Masha Allah sanata dan jumma goje tsohon gwamnan jahar Gombe tare da amarysa Hajiya aminatu dahiru wanda hotunan suna cikin…
Read More » -
Tsalelliyar budurwa Ta koka! Rashin Aure Ma Azaba Ne – Cewar Princess Ummi Ibrahim
Wata budurwa ƴar asalin jihar Borno da ke Arewacin Najeriya mai amfani da shafukan sadarwa musamman Facebook, Princess Ummi Ibrahim…
Read More » -
El-Rufa’i ya haramta sana’ar Achaba don yaki da ƴan bindiga a Kaduna
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da haramta sana’ar haya da babura da aka fi sani da Achaba ko Okada a…
Read More »