Labarai
Yanzu Yanzu : Facebook, Instagram Da Whatsapp sun Katse Dalili
Advertisment
Kafofin sun daina aiki a Washington na Amurka da Paris da London da sauran biranen duniya.
Matsalar ta shafi masu amfani da shafukan a Najeriya.
Daya daga cikin shugabannin Facebook ya faɗa a Twitter cewa suna ƙoƙarin gano matsalar da daidaitawa cikin gaggawa kamar yadda bbchausa sunka ruwaito.