Labarai
Masha Allah! Hotunan Sanata Danjuma Goje da Amaryasa Haj Aminatu Dahiru
Allah ubangiji ya sanya alkhairi ya barku tare amen summa amen ga hotunan nan kasa ku kalla,hajiya aminatu dahiru matarsa ce amma duba da irin saukin soyayya da ke tsakaninsu yake nuna a koda yaushe tamkar sabon ango ne da sabuwa amarya amma hajiya aminatu Dahiru matarsa ce.
Wannan hotunan sunyi ne wajen nuna dadewar Aurensu wanda a turanci ake kira da “happy anniversary marriage”