Labarai
-
Amarya ta tsere daga wajen daurin aure bayan ta gano cewa mijinta direban mota ne ba ma’aikacin banki ba
Kowa dai ya san aure biki ne da ake yin shi a bayyanar jama’a domin tabbatarwa da kuma shaidawa tsakanin…
Read More » -
Masha Allah! Matashin da ya mayar da wayar dubu 60 da ya tsinta a Kano
Wani matashi mai suna Abdurrahman Abdulkarim ya mayar da wayar salula da ya tsinta ta kimanin Naira dubu sittin. Matashin…
Read More » -
Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardauna Sokoto
An haifi Alhaji Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, a ranar 12 ga watan Yuni na 1910 a garin Rabbar na jihar…
Read More » -
Hoton Motar da BUA ya baiwa Sarkin Kano Aminu Bayero ta Naira miliyan Dari Biyu 200M
Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya gwangwaje da dalleliyar mota ta alfarma ta gani a faɗa. Majiyoyi daga Fadar Masarautar…
Read More » -
Hotunan auren ɗan gwamnan Jihar Jigawa da zuƙeƙiyar budurwarsa da suka hadu a Snapchat
Dan gwamna Mohammed Badaru Abubakar na jihar Jigawa ya angwance da budurwar sa, Affiya Sadiq Umar a ranar 11 ga…
Read More » -
Noor Buhari Ta Fadi Gaskiya Labarin Cewa Talaka Zata Aura
Ga labarin da yayi ta yawo kwanan baya da auren yayanta Yusuf Muhd Buhari “Ni dan talakka zan aura domin…
Read More » -
Airtel Anniversary Free Data: Yadda zaka samu kyautar 250MB Da 20 SMS
Mtn sunyi bukin cika Shekaru a kasar nijeriya inda sunka baiwa duk mai amfani da layinsu kyautar kira har ta…
Read More » -
Tabbas idan yau ka kira Prof Isa Pantami da dan siyasa, bakayi laifi ba,Eh ya fada siyasa!!!
Wanan shine rubutun wani ustaz wanda ya yi rubutu da ake mamakin yinsa wanda zakuji irin yadda yayi kalamai cikin…
Read More » -
Bidiyo : Dubun Masu Yi Wa ’Yan Bindiga Safarar Man Fetur A Sakkwato Ta Cika
Sashen da ke kula da hana lalata kayayyakin gwamnati na hukumar tsaro ta NSCDC a Jihar Sakkwato ya cafke wasu…
Read More » -
Wata Mata Ta Kashe ’Ya’yan Kishiyarta 4 Da Guba
‘Yan sanda sun yi ram da wata mata kan zargin kashe ’ya’yan kisiyarta su hudu ta hayar sa musu guba…
Read More »