Labarai

Wani Ya Mutu A Lokacin Da Yake Lalata Da Yan mata Biyu

Wani Inyamuri ya mutu a dai-dai Lokacin da yake tsaka da lalata da ‘yan mata biyu a jihar akwa-Ibom

Wani Ya Mutu A Lokacin Da Yake Lalata Da Yan mata Biyu
A cewar Nigerian Rahotan Tribune, na Cewa wani mutun (dan kabilar Igbo, an sakaye sunanshi), ya mutu a dai-dai Lokacin da yake y yin lalata da wasu Yan Mata biyu. Mutumin ya kai Yan matan ne ka gadon sa ta hanyar yi masu alƙawarin Basu aiki a NIPOST.
“Marigayin ya mutu ne sakamakon gajiya da ta taso Masa bayan kammala lalata a tare da yan mata biyun waɗanda ya yi alƙawarin samar da ayyuka gidan waya da ke filin Ibom Plaza a Uyo.
“Mungano gawar sa a wajen ginin da misalin karfe 3 na safe. Lokacin da muka yi bincike a gidansa, mun hadu da ‘yan mata biyu wadanda suka ce marigayin ya kawo su su kwanan gida
Mikiya ta kara da cewa Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, SP Odiko Macdon, ya tabbatar da faruwar lamarin. Ya kuma ce an kama ‘yan matan biyu.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button