Labarai
-
Allah ya isa tsakanin mu da Buhari – Audu Bulama Bukarti
Barista Audu Bulama Bukarti, mai bincike kan harkokin tsaro a cibiyar Tony Blair Institute da ke ƙasar Burtaniya ya bayyana…
Read More » -
Turji ya tilasta mana zuwa Abuja don nemo masa kudi – Zamfarawa
Kasurgumin ‘dan bindigar nan da ya addabi al’ummar Zamfara ta Najeriya, Bello Turji ya tilasta wa magidanta yin balaguro zuwa…
Read More » -
[Bidiyo] Tambaya da Amsa tsakanin Kabiru Gombe da Young ustaz kan kin yiwa Buhari maganar Matsalar tsaro
Young ustaz ya fara da sallama irin ta addinin musulunci inda yace wannan maganar bazata yiwa al’umma dadi ba amma…
Read More » -
Idan Kayan Matan Da Kike Sayarwa Yana Aiki Me Yasa Aurenki Ya Mutu, Attajiri Nwoko Ya Ƙalubalanci Jaruma
Hamshakin ɗan kasuwar nan a Kudu, Ned Nwoko ya fitar da zazzafan martani akan labarin da shahararriyar mai sayar da…
Read More » -
Tawagar Banza Da Wofi Buhari Ya Aika Sokoto, Shayi Kawai Za Suje Su Sha Su Dawo ~ Inji Dawisu
“Sai da ka ga uwar bari! Sai da ka sha caccaka a yanar gizo. Kai komai baza ka yi dan…
Read More » -
Ya kamata Buhari ya ji tsoron gamuwarsa da Allah – Attahiru Bafarawa
Tsohon gwamnan Sokoto a arewacin Najeriya Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya bayyana takaicinsa kan kashe-kashen al’umma da ‘yan bindiga ke yi…
Read More » -
Ya’yana hudu, mahaifiyata, ‘yan uwa na hudu sun kone kurmus a cikin motar bas” Wata da ta tsira da ranta motar sokoto
Wata mace da ta tsallake rijiya da baya a harin da ‘yan bindiga suka kai wa motar bas a ranar…
Read More » -
Buhari bai dauki rayukan ‘Yan Arewa a bakin komai ba, sai gantali da yawon banza ya sani – Aisha Yesufu
A wani bidiyo da fitacciyar ‘yar gwagwarmayar nan, kuma daya daga cikin wadanda suka samar da kungiyar “BringBackOurGirls”, wato Aisha…
Read More » -
A karon farko mace ta bugu kirji za ta jagoranci zanga-zanga kan kisan da ake yi wa ‘yan Arewa a Abuja
Zainab Ahmad wacce aka fi sani da Bint Hijazi ta fito ta bugu kirji inda ta ce za ta jagoranci…
Read More » -
[Bidiyo] Jirgi Yana Saulewa Barajin Daji Makamai
Wannan wani bidiyo ne da majiyarmu na samu daga shahararen marubucin nan datti asslafy ya wallafa wani takaitaccen rubutu a…
Read More »