Labarai
Tawagar Banza Da Wofi Buhari Ya Aika Sokoto, Shayi Kawai Za Suje Su Sha Su Dawo ~ Inji Dawisu
Advertisment
“Sai da ka ga uwar bari! Sai da ka sha caccaka a yanar gizo. Kai komai baza ka yi dan Ζashin kan ka ba sai an caccake ka! Tawagar ma ta banza ta wofi, su hau jirgi su sauka a karΙe su a fadar gwamnati su sha shayi su koma Abuja, kafin a sake kashe wasu. Aikin kenan dai! Tirrr!
βCewar Tsohon Hadimin Gwamna Ganduje, Salihu Tanko Yakasai (Dawisu)





