Labarai
-
Dakarun Nijeriya sun tashi maɓoyar Turji, inda su ka kashe ƴan ta’adda da dama a dajikan Zamfara da Sakkwato
Rahotanni na baiyana cewa an illata jagoran ƴan ta’adda masu fashin daji, Bello Turji bayan da ya samu muggan raunuka…
Read More » -
Karon farko yar jahar kano Shatu Garko sanye da hijab ta lashe sarauniyar kyau
Wata matashiya ƴar Jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya Shatu Garko, ta lashe gasar sarauniyar kyau ta ƙasar…
Read More » -
Malamin makaranta ya ginawa matarsa gidan irin na Taj Mahal na sama da miliyan N140 (hotuna)
Wani magidanci ɗan ƙasar Indiya ya karrama matarsa ta hanyar gina mata gida mai kama da fitaccen gidan nan na…
Read More » -
Fitsararriyar yarinya nan Farakhiyya hashim tayi mummunan kalamai akan auren sarkin daura
Yarinyar ta nuna cewa irin auren ‘yar shekara 17 da sarkin daura yayi to yakamata su fito su yaki akan…
Read More » -
DA ƊUMI-ƊUMI: Kotu ta tabbatar da Ɗanzago a matsayin Shugaban APC a Kano, ta kuma umarci tsagin Ganduje da ya biya naira miliyan 1
Wata babbar kotu a Abuja ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Hamza Muazu ta tabbatar da cewa ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau na…
Read More » -
Sarkin Kano Zai Auri Tsohuwar Budurwarsa
Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero yana shirin angwancewa da tsohuwar sahibarsa wadda ake kira da suna Hajiyayye dake garin…
Read More » -
Sheikh Bello Yabo Sokoto Zai tsaya takaran Gwamna ?
Yan kwana kin nan anyi ta yawa da fasta Sheikh Bello Yabo Sokoto wai zai fito takarar gwamnan jahar Sokoto…
Read More » -
Wuff! Hotunan Sarkin Daura Da Amaryarsa
A yanzu nan majiyarmu ta samu labari daga shafin Northern habiscus ta wallafa sarkin daura mai martaba yayi wuff da…
Read More » -
Rashin Imani: Yadda wata Kishiya ta askewa yar Kishiyarta kai kuma ta watsa mat ruwan Zafi (hotuna)
Yadda wata kishiya a jihar Sokoto ta askewa yar kishiyar ta gashin kai da kuma watsa mata ruwan zafi Wannan…
Read More » -
Kyawawan hotunan Diyar Gwamnan Bauchi zara Da Angonta sheriff
A watan Yuli da ya gabata cikin wannan shekarar, 2021, aka ɗaura auren diyar gwamnan Bauchi, Zara Bala Muhammed Sai…
Read More »