Labarai

[Bidiyo] Tambaya da Amsa tsakanin Kabiru Gombe da Young ustaz kan kin yiwa Buhari maganar Matsalar tsaro

Young ustaz ya fara da sallama irin ta addinin musulunci inda yace wannan maganar bazata yiwa al’umma dadi ba amma ayi hakuri.
Young ustaz yace lokacin Goodluck anta cewa shine matsalar tsaro dan boko haram mai yar malfa munkayi ta alu-Qunut har a nan munyi Allah ya baiwa buhari shine muke cewa ba ma Alkhairi ba.
Muna gani abun gashi nan dai ya chanza wanda Kabiru Gombe yayi ta jijiyar wuya ga bidiyon nan ku saurara kuji.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button