Labarai

[Bidiyo] Jirgi Yana Saulewa Barajin Daji Makamai

Wannan wani bidiyo ne da majiyarmu na samu daga shahararen marubucin nan datti asslafy ya wallafa wani takaitaccen rubutu a shafinsa dauke da bidiyon inda yake cew.
Babban sako cikin bidiyo, jirgin sama mai saukar ungulu (Helicopter) ya sauka a tsakiyar jeji dauke da makamai da kayan masarufi ya kaiwa barayin daji masu garkuwa da mutane
Zaku ga yadda barayin dajin suke sauke makaman da sauran kayan daga cikin jirgin, sunayi da hanzari, kuma fulani ne
Abinda ake fada shekara da shekaru cewa jirage masu saukar ungula suna sauke makamai da sauran kayan bukata wa barayin jeji, bidiyo gashi nan a zahiri babu wani tawili

Sai dai ni Datti Assalafiy bani da tabbaci ko a ina ne wannan mummunan cin amanar tsaron kasa yake faruwa, kalubale gareka Maigirma shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari
Yaa Allah Ka isar mana.
Ga masu buƙata download din videon gashi nan.
[Bidiyo] Jirgi Yana Saulewa Barajin Daji Makamai

DOWNLOAD VIDEO

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA