Labarai
-
Ukraine Ta Nemi Kasashen Duniya Su Kai Mata Dauki
Aranar Litinin Shugaban Rasha Vladimir Putin, wanda ya tura dakaru dubu 150 kan iyakar Ukraine, ya rattaba hannun kan wata…
Read More » -
Gwamnatin Taraiya ta amince da kashe Naira Biliyan 2 domin sayen shanu a Taraba
Ministar Jinƙai da Rage Raɗaɗin Ibtila’i da Ci gaban Al’umma ta Ƙasa, Sadiya Farouq ta baiyana cewa Majalisar Ƙoli ta…
Read More » -
Yansanda a Jihar Kaduna sun ceto wani yaro dan shekara biyar da wata mata ta sato daga Kano.
‘Yansanda a Jihar Kaduna sun ceto wani yaro dan shekara biyar da wata mata ta sato daga Kano. ‘Yansandan sun…
Read More » -
Majalisar Dokokin Zamfara ta tabbatar da Hassan Nasiha a matsayin sabon Mataimakin Gwamna
Awanni kaɗan bayan tsige Mahdi Aliyu Gusau, Majalisar Dokoki ta Jihar Zamfara ta tantance Sanata Hassan Nasiha a matsayin sabon…
Read More » -
YANZU-YANZU: Majalisar Zamfara ta tsige Mataimakin Gwamnan jihar, Mahdi
Majalisar Dokoki ta Jihar Zamfara ta tsige Mataimakin Gwamna, Mahdi Aliyu Gusau. A zaman majalisar na yau Laraba, ƴan majalisa…
Read More » -
Hedikwatar ma’aikatar kuɗi ta Najeriya ta kama da wuta a Abuja
Gobara ta tashi a hedikwatar ma’aikatar kuɗi ta Najeriya da ke Abuja babban birnin ƙasar. Babu tabbaci kan ko me…
Read More » -
Kungiyar TNM Za Ta Iya Rikidewa Ta Zama Jam’iyya – Buba Galadima
Bayan jiya an kaddamar da wata kungiya mai suna The National Movement wanda sunka nuna kungiya ce amma kuma manufar…
Read More » -
[Bidiyo] wani matashi ya mutu tsirara zigidir haihuwar uwarsa yana kallon fim din batsa
Innalillahi wa’innah alaihu raju’u wannan labari sam babu dadi ubangiji Allah yasa mu cika da imani muyi kyakyawa na kwaira…
Read More » -
Kwankwaso ya ƙaddamar da ƙungiyar da ya kafa domin ceto Nijeriya da ga halin ƙaƙanikayi
A yau Talata ne tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabi’u Kwankwaso, ya sanar da kafa wata ƙungiya a matsayin ‘Runduna ta…
Read More » -
Labari mai dadi : Npower sun fitar sunayen ‘Batch c stream 2’
Npower sun fitar da batch c stream 2 saboda haka duk wanda yasan ya cika amma a wancan rukuni bai…
Read More »