Labarai

Labari mai dadi : Npower sun fitar sunayen ‘Batch c stream 2’

Labari mai dadi :  Npower sun fitar sunayen  'Batch c stream 2'Npower sun fitar da batch c stream 2 saboda haka duk wanda yasan ya cika amma a wancan rukuni bai samu ba to haryanzu akwai dama.
Kamar yadda shugaban kasa Muhammaidu buhari yayi alkawali mutum milliyan daya ne zasu ci gajiywar wannan shirin N-power saboda haka yanzu za’a dauki mutum dubu dari hudu da hamsin in sha Alllah.
Sai ku shiga wannan link da ke kasa domin dubawa idan ka samu sai ka hanzatar zuwa wajen wajen yin fingerprint.
https://nasims.gov.ng/login
Da kaga irin wannan sako to shikenan ka samu.
Allah yasa adace amen.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button