Labarai

[Bidiyo] wani matashi ya mutu tsirara zigidir haihuwar uwarsa yana kallon fim din batsa

Innalillahi wa’innah alaihu raju’u wannan labari sam babu dadi ubangiji Allah yasa mu cika da imani muyi kyakyawa na kwaira Allah ka karbi rayuwar muna musulmi masu fadin Kalmar shahada itace karshen furucinmu amen.

A wajen majalinsin karatu wani malami ya bada labarin wani mastashi yana a dakinsa shi kadai sai ya rufe kofa daga shi sai Allah mahalicinsa ya fito da wayarsa yah kama “pornographer’ bidiyon batsa yana kallo.

Sai lokacin sallah yayi mahaifinsa yazo ya kwan kwasa masa yaji shiru yayi tayi yaji shiru ya dauka yaron baya nan sai ya wuce zuwa masallaci.

Yana cikin kallo sai sha’awarsa ta motsa sai ya cire tuffafinsa duka da ke jikinsa yayi tsirara zigidir haihuwar uwarsa ai kuwa yana cikin kallo sai ciwo ya kama shi.

Ga bidiyon nan ku saurari cikakken bayyani da tsahar YouTube mai suna tsakar gida ta kawo.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button