Labarai
-
Dan Gwamna Ganduje zai maka mahaifinsa a kotu bisa kin biyansa kudin kwangila da ya aiwatar
Babban dan Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, wato Abdulazeez Ganduje, ya yi barazanar kai mahaifinsa kotu in har ba’a…
Read More » -
Sabuwar dokar zabe | Buhari Ya Sanya Hannu AKan Sabuwar Dokar Zaɓe A Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari, ya rattaba hannu akan sabuwar dokar zabe wadda aka yima garanbawul domin shigo da wasu sababbin gyare-gyare…
Read More » -
Yadda zaku duba shin kayi Nasarar shiga Shirin N-power batch C stream II
Bayan ka samu ka duba kayi biometrics ko bakayi ba domin sani shin tabbas ka samu nasarar shiga tsarin npower…
Read More » -
Russia kashe mana mutane 137 da kuma raunata 316, in ji Shugaban Ƙasar Ukraine
Shugaban Kasar Ukraine, Volodymyr Zelesnky ya yi koken cewa an hallaka a ƙalla mutane 137, har da fararen hula a…
Read More » -
Amurka ta ƙaƙaba wa Russia sabbin takunkumai
Shugaban Amurka, Joe Biden a ranar Alhamis ya sanar da ƙaƙaba wa Russia sabbin takunkumai bayan mamayewar da ta yi…
Read More » -
Matashi Ya Kashe Kawunsa Bayan Ya Sadu Da Matarsa
Wani Matashi mai matsakaicin shekaru mai suna Tambaya Usman, ya shiga hannun ƴan sanda, bayan ya kashe kawun sa, Umar…
Read More » -
Ƴansanda A Katsina Sun Kama Matar Da Ke Yi Ma Ƴan fashin Daji Girga
Rundunar ƴan sandan jahar Katsina ta ce ta yi nasarar kama wata mata da suke da zargi da yi ma…
Read More » -
Taƙaitaccen bayani game da Yaƙin Duniya –Rikicin Russia da Ukraine da mu’amalarsu da sauran ƙasashe
1.0 Gabatarwa Duk wani dattijon da bai wuce shekaru 70 ba, to haƙiƙa ba shi labarin abun da ya faru…
Read More » -
Wani Jami’in Dan Sanda Kirista ya Karbi Musulunci A Kano
Masha Allah alhamdulillahi a yau musulunci ya samu karbuwa Allah ubangiji ya sanya shi cikin musulmai Nagari , Allah ya…
Read More » -
Gobe Juma’a Buhari zai sanya hannu a kundin gyaran dokar zaɓe
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya miƙa kai bori ya hau, inda a ke sa ran a gobe Juma’a zai sanya…
Read More »
