Labarai
-
Kotu ta jaddada dokar da ta ce duk ƴar sandan da ta yi cikin shege a kore ta
Wata Babbar Kotun Taraiya a Abuja, a yau Litinin, ta kori ƙarar da Ƙungiyar Lauyoyi ta Ƙasa, NBA ta shigar…
Read More » -
“Ina fama da hawan jini da ciwon siga”, in ji Abba Kyari yayin da ya ke ɗaure a hannun NDLEA
Mataimakin Kwamishinan Ƴan Sanda, DCP, Abba Kyari ya koka cewa ya na fama da rashin lafiya tun sanda Hukumar Yaƙi…
Read More » -
Idan Kwankwaso Ya Yafewa Ganduje, Yan Kwankwasiyya Ba Zasu Yafewa Kwankwaso Ba – DanBilki kwamanda
Rikicin siyasar kano sai kara ruruwa takeyi inda ankaji jiya ne mai girma gwamnan kano Dr. abdullahi umar Ganduje ke…
Read More » -
Mun daina yi wa maza kayan daki tun da aka kayyade lefe’ – mata da zawarawa
Kungiyar ‘yan mata da zawarawa ta Mayo Belwa a jihar Adamawa da ke Najeriya ta gindaya sharudda ga duk maza…
Read More » -
’Yan Bindiga Sun Auri Mata 13 Cikin Daliban FGC Yauri Da Suka Sace
Kimanin wata takwas da sace dalibai ’yan mata daga makarantar sakandiren FGC Birnin Yawuri a Jihar Kebbi, har yanzu akwai…
Read More » -
Ganduje ya yi amai ya lashe kan maganar “aika-aika”, inda ya ce ‘Ni da Kwankwaso ne mu ka gyara Kano’
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa abokin burmin sa a siyasa, Sanata Ibrahim Shekarau gugar zana, inda…
Read More » -
Bayan Kashe Al’umma Da ‘Yan Bindiga Suka Yi A Yankin Shanga Dake Jihar Kebbi, Sun Sake Dawo Sun Bankawa Wani Kauye Wuta (bidiyo da hotuna)
Bayan cikin jimami da radadin zafin rashin da da al’umma ke ciki na rashin rayuwar ‘yan uwansu da ‘yan bindiga…
Read More » -
Acire son rai A Karbi Gaskiya – Audu Bulama Bukarti zuwa ga ASUU
Mai sharhi akan yanayin tsaron nijeriya audu bulama bukarti ya kawo takaitaccen labarin samu kungiyar jami’oin nijeriya yayi bayyanin tiryan…
Read More » -
Dan Majalisa ya baiwa Dalibar da tazo ta biyu a gasar alkur’ani mota kirar 406
Masha Allah, Allah ya sanyawa karatun wannan hafiza albarka muna tayaki mota wannan abun alfahari ne na samun yara masu…
Read More » -
Siyasa: Banga abin da PDP ko APC za suyi talla da shi a 2023 ba – Kwankwaso
Ko me yayi zafi kuma a cikin wannan shiri inda uban tafiyar kwankwasiya ya furta wadannan kalamai inda yayi wa…
Read More »