Labarai
-
Ba zan iya biyan Delegate ko sisi ba domin ya zabeni – Cmrd shehu sani
Dan takarar gwamnan jihar Kaduna a karkashin jam’iyyar PDP Comrade Shehu Sani ya ce ba zai biya wani delegate ko…
Read More » -
Farfesa Ibrahim Maqari, ya yi Allah-wadai da kashe musulmai ‘yan Arewa a Jihar Anambra
ya yi martani ga Malam da suka goyi bayan Arniya Deborah Limamin masallacin Juma’a na kasa Nijeriya, Farfesa Malam Ibrahim…
Read More » -
Gaskiya ta bayyana: Ashe Abin Al’ajabi mutum ne ba aljani ba
A ko wacce shekara, hawan sallah na sarakunan gargajiya ya kan zo da abubuwa burgewa, nishadi da kuma kayatarwa.LH na…
Read More » -
Birtaniya: Bayan shekaru wasu musulmai na sallah a bandaki, an samar musu da wuri na musamman
Wata makarantar sakandiri a Derby, dake Birtaniya ta siya dadduman sallah tare da samar da kebabban wurin sallah don ba…
Read More » -
Ba na rokon kowa ya zabe ni a matsayin mataimakin shugaban kasa – Gwamna Zulum
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, a ranar Asabar din da ta gabata, ya fito ya bayyana ra’ayin sa akan cewar…
Read More » -
Lauyar da tayi bayani kan dokar “Defense of Provocation” don kare masoya Manzo Allah S.A.W a Sokoto ta samu Lambar yabo
An samu mace lauya ta farko daga yankin Arewa Hausa – Fulani da ta samu shiga cikin jerin fitattun matasa…
Read More » -
An Kara Sabon Haraji Akan Masu Amfani da Layukan Waya Wajen Kira
Federal Government ta kara sabo haraji akan masu kiran waya, sannan kuma ta bayyana amfanin da za ayi da wannan…
Read More » -
Zan cigaba daga inda Buhari ya tsaya – Lawan
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmed Lawan ya ce yana da aniyar ci gaba daga inda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tsaya…
Read More » -
Rundunar Sojojin Kasa Na Nigeria Sun Saki Shortlist Na Wanda Sukayi Nasarar Zuwa Matakin Gaba’
Rundunar sojojin kasa na nigeria ta fitar da shortlist na Wanda sukayi nasarar samun gurbin rubuta Jarrabawar Shiga aikin sojan…
Read More » -
Ga Wata Dama Ga Daliban Nigeria Yadda Zaku Samu Horo Kyauta
Assalamu Alaikum Warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku. Kamfanin Microsoft power tools Ya Shirya Bayar da horo a bangaren ilimin…
Read More »









