Labarai

Farfesa Ibrahim Maqari, ya yi Allah-wadai da kashe musulmai ‘yan Arewa a Jihar Anambra

ya yi martani ga Malam da suka goyi bayan Arniya Deborah

Limamin masallacin Juma’a na kasa Nijeriya, Farfesa Malam Ibrahim Maqari, ya bayyana damuwarsa kan abunda ‘yan Ta’addan IPOB suka yiwa Musulmai.

Farfesa Ibrahim Maqari, ya yi Allah-wadai da kashe musulmai 'yan Arewa a Jihar Anambra
Farfesa Ibrahim Maqari, ya yi Allah-wadai da kashe musulmai ‘yan Arewa a Jihar Anambra

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook kamar haka,

Musulmai masu nemawa shekakkiya mai dura ashar ga mafi tsarkin tsarkaka hakki, mun zaci ko da tofin Allah tsine zasu yi akan kashe mata, Musulma mai ciki da ‘ya’yata da aka kshe a Anambra, basu ji ba, basu gani ba.
Subhanallah”. Inji shi.

Farfesa Ibrahim Maqari, ya yi Allah-wadai da kashe musulmai 'yan Arewa a Jihar Anambra

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA