Labarai

Rundunar Sojojin Kasa Na Nigeria Sun Saki Shortlist Na Wanda Sukayi Nasarar Zuwa Matakin Gaba’

Rundunar sojojin kasa na nigeria ta fitar da shortlist na Wanda sukayi nasarar samun gurbin rubuta Jarrabawar Shiga aikin sojan kas
Rundunar sojojin kasa ta nigeria ta bayyana cewa a na’ura Mai kwakwalwa (computer)

Za a Fara rubuta Jarrabawar ranar 26/may/2022 za Kuma a kammala yin Jarrabawar ranar 28/may/2022

CLICK HERE

Bayan ya Bude zakunga inda anka sanya tsarin kowane jiha mai neman shiga a cikin jahohinsa sai ka shiga kuyi download na PDF din jaharku kawai.

Allah ya bada Sa’a amen.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button