Labarai
-
Wani dan Najeriya ya yi yunkurin kashe kansa saboda hasarar Naira miliyan 58 da ya yi a dalilin wata Budurwa da suka hadu a duniyar Facebook
Wani marubuci dan Najeriya, Mista Odibe Emeka wanda ke zaune a unguwar Obosi karamar hukumar Idemili a jihar Anambra, ya…
Read More » -
MACE MAI KAMAR MAZA: Binani ta doke tsohon gwamna, tsohon shugaban EFCC a zaɓen fidda-gwani na APC a Adamawa
Sanata mai wakiltar Adamawa ta tsakiya, Aishatu Dahiru, wacce a ka fi sani da Binani, ta lashe zaɓen fidda gwani…
Read More » -
An yanke wa wani rago hukuncin shekara 3 a gidan kaso bisa halaka wata tsohuwa
An yanke wa wani rago hukuncin shekara 3 a gidan kaso bayan ya halaka wata mata a sanadiyyar tunkuyin ta.LH…
Read More » -
Abubuwa da Ake Buƙata Wajen Cika wannan Tallafin Grant Na maƙudan kudi
Da farko ya kamata asan cewa saura kwanaki 4 a rufe. SECTION ONE – BASIC INFORMATION 1. Cikakken suna 2.…
Read More » -


An Kama Dan Ta’addan Anambra Daya Kashe Fatima
Alhamdulillah! Anyi Nasarar Kama Dan Anambra Wanda Su Kashe Mace Da Yaranta Hudu (Fatima), Inda Yanzu Jami’an Tsaro Su Fara…
Read More » -


Saurayina ya ce in ban ba shi kai na ba, zai koma bin karuwai da shaye-shaye – Budurwa
Wata budurwa ta nemi shawarar jama’a akan wani sharadi da saurayinta ya ba ta. A cewarta, har gida ya zo…
Read More » -



Yadda Zaka Cika Sabon Tallafin Kudi Na Kungiyar Connak Foundation
Assalamu Alaikum Jama’a Barkanmu da wannan Lokaci da fatan Kowa yana Cikin Koshin Lpy. A yau nazo muku da wani…
Read More » -


Kisan Anambra: ‘Saura kadan na haukace bayan kashe min matata mai ciki da ‘ya’yana huɗu’
Mutumin da aka kashe wa matarsa mai ciki wata tara da kuma ƴaƴansa huɗu a jihar Anambra a kudancin Najeriya,…
Read More » -


IPOB sun kashe mai juna-biyu da ƴaƴanta 4 da wasu ƴan Arewa 6 a Anambra
Ƴan haramtacciyar ƙungiyar ƴan ta’adda ta IPOB, a ranar Lahadi sun kashe ƴan Arewa 10. Mutane goman da ƴan IPOB…
Read More » -


Ɗan Namadi Sambo ya nemi a dawo masa da kuɗaɗensa bayan shan kaye a zaɓen fidda-gwani
Adam Namadi, dan tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Namadi Sambo, ya nemi wakilan zaɓe wato su dawo masa da kuɗin da…
Read More »


