Kannywood
-
Jerin Jaruman Kannywood da Suka auri fitatttun yan wasan kwallon kafa Na Nigeria
A yau munzo muku da fitattun jaruman masana’atar kannywood da sunka taka leda a cikin fina finai wanda kuma tabbas…
Read More » -
An Gano Wanda Ya Sace Motar Atete ta Naira Million 8.5
An Gano Kasurgumin Barawon Daya Sace Motar Jaruma Halima Atete, Motar Dai Mai Tsadace Sosai Domin Takai Kimanin Naira Miliyan…
Read More » -
Abinda yasa na dawo fim – Fati Muhammad
Jaruma fati Muhammad wanda tayiwa masana’antar kannywood yaji fiye da shekara goma sha uku 13 da yan watanni ba’a sake…
Read More » -
Ana kashe mu a arewa amma an kasa samun masu fitowa suyi magana – Hadiza Gabon
Fitacciyar jarumar Kannywood Hadiza Gabon, ta nuna takaicinta kan abin da ta kira yadda ‘yan Arewa suka kasa nemar wa…
Read More » -
Adam Zango da Zee pretty cikin Tashin Hankali sun koka ga gwamnatin kan kashe kashe da ake a arewa
A cikin faifan bidiyo nan zakuji irin yadda adam a zango yayi maganganu na nuna ɓacin rai irin yadda ake…
Read More » -
Abdul D one Yayiwa Buhari Kalamai Masu Zafi
A lokacin da ake kashe mutane wanda abun yayi ƙamari sosai wanda har yakai anayiwa Buhari Allah ya isa da…
Read More » -
Takaitacen tarihin Fati Muhammad da gudumuwarta a kannywwod
Majiyarmu ta samu tattara bayyanai daga sani hamza funtua dan jaridar legit takaitaccen tarihin rayuwar fati Muhammad da gudumuwarta a…
Read More » -
Taƙaitacen tarihin Abdul M Shareef da gudumuwarsa a kannywwod
Sani hamza funtua dan jaridar gidan jaridar legit ya kawo taƙaitaccen tarihin abdul aziz Muhammad shareef wanda anka fi sani…
Read More » -
Tsohon mijin Momee Gombe Adam Fasaha zai Auri Nana ta Izzar so Minal Ahmad [bidiyo da hotuna]
Mawakin Masana’antar shirya fina finai a kannywwod adam fasaha wanda yake tsohon mijin jarumar masana’anar kannywood ce maimuna Abubakar Gombe…
Read More » -
Na taba Auran Rabilu Musa (Dan ibro) Har mun haihu tare- Sabira (Yar Auta)
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu…
Read More »