Kannywood

Takaitacen tarihin Fati Muhammad da gudumuwarta a kannywwod

Advertisment

Majiyarmu ta samu tattara bayyanai daga sani hamza funtua dan jaridar legit takaitaccen tarihin rayuwar fati Muhammad da gudumuwarta a masana’antar kannywood.

An haifi Fati Muhammad ranar 15 ga watan Yuni 1982.

Fim din @fatymuhd na farko a masana’antar shi ne “Da Babu.”

Ga kaɗan daga cikin fina finan da ta fito:
– Sangaya, Zarge, Marainiya
– Mujadala, Kudiri, Tutar So
– Garwashi, Tawakkali, Gasa
– Abadan Da’iman, Zo mu Zauna
– Tangarda, Hujja, Al’ajabi
– Halacci, Samodara, Zumunci
– Murmushin Alkawari, Gimbiya
– Bakandamiya, Taskan Rayuwa
– Nagoma, Babban Gari.”

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button