Kannywood
An Gano Wanda Ya Sace Motar Atete ta Naira Million 8.5
An Gano Kasurgumin Barawon Daya Sace Motar Jaruma Halima Atete, Motar Dai Mai Tsadace Sosai Domin Takai Kimanin Naira Miliyan Takwas Da Dubu Dari Biyar,
Sannan Zakuji Yanda Mahaifiyar Wata Jarumar KannyWood Ta Tsallake Rijiya Da Baya.
Kalli Videon Nan Domin Ganin Hira Da Barawon Dama Sauran Wasu Labaran.