Kannywood
-
Rai ya bace: An maida mu kaji sai murkushe mu ake yi a Arewa – Gargadin Rahama Sadau ga gwamnatin Buhari
Fitacciya jarumar fina-finan Hausa Rahama Sadau ta gargadi gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari da su shiga taitayin su kada fa kwanto…
Read More » -
[Bidiyo] Yadda anka gudanar da Jana’izar Sani Garba sk
Allahu Akbar! Rai Ba A Bakin Komai Yake Ba, Yau Da Sassafen Nan Ne Da Misalin Karfe Tara Aka Gudanar…
Read More » -
Allah yayiwa Jarumi Sani Garba Sk Rasuwa
Innalillahi wa’innah alaihi Raju’un a yanzu nan majiyarmu ta samu labarin rasuwar jarumi Sani Garba sk ga abokin aikinsa Aminu…
Read More » -
Rarara ya baiwa Abdul D one Da Amaryasa Kyautar Mota Ranar Aurensu
A yau ne majiyarmu ta samu labarin cewa mawaki dauda Adamu kahutu rarara ya baiwa mawaki abdul d one kyautar…
Read More » -
[Bidiyo] Shagalin Bikin Mawaki Abdul D One Da Amaryasa Salma Fresh
Alhamdulillah, Mawaki Abdul D One Ya Angwance, Tare Da Amaryarsa Ummu Salma Sulaiman, Wanda Auren Ya Gabata A Ranar Lahadi…
Read More » -
Datti Assalafy yayi martani akan sababbin hotunan Maryam Yahaya
Shahararren marubucin nan Datti Assalafy yayi magana akan sababbin hotunan Maryam Yahaya bayan samun saukin ta. Ga abinda yake cewa…
Read More » -
Bidiyon Jarumi Adam Zango tare da Muneerat Lumansi mai koyar da kwanciyar aure ya tayar da kura
Wani bidiyo wanda ya bayyana inda aka ga Jarumi Adam A Zango, tare da Muneerat Abdulsalam wacce aka fi sani…
Read More » -
“Mu ‘Yan Fim, ba Jahilai ba ne”–Ummi Abdulwahab
Fitacciyar jaruma a Masana’antar Kannywwod Ummi Abdulwahab, wacce aka fi sani da Ummi El-Abdul ta bayyana cewar su Yan fim…
Read More » -
Kyawawan hotunan Ango Abdul D one Da Amaryasa A wajen Dinner
Masha Allah mawaki abdul d one kenan da anka daura ma aure a ranar 12/12/2021. Wanda shine shima kamar yadda…
Read More » -
Tsohuwar matar Adam a zango ta dawo fim
Amina Uba Hassan, tsohuwar matar fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango, ta dawo harkar fim a hukumance a matsayin babbar…
Read More »
