Kannywood

Tsohon mijin Momee Gombe Adam Fasaha zai Auri Nana ta Izzar so Minal Ahmad [bidiyo da hotuna]

Advertisment

Mawakin Masana’antar shirya fina finai a kannywwod adam fasaha wanda yake tsohon mijin jarumar masana’anar kannywood ce maimuna Abubakar Gombe wanda ankafi sani da momee Gombe zai angon ce.

Adam fasaha har yanzu dai bai bar masana’antar ba inda munka samu hotunan kafin aure wanda a turanci ake kiransu da ‘pree wedding pictures’ da Minal Ahmad wanda take cikin shiri mai dogon zango Izzar so inda take amsa sunan Nana.

Tashar duniyar kannywood tayi kokari kawo rahoton bidiyon wajen daukar hoton amaren nan in sha Allah kamar yadda zaku kalla da idonunku.
https://youtu.be/P57TwDsCw6Q
Ga hotunan nan kasa sai ku kalla.Tsohon mijin Momee Gombe Adam Fasaha zai Auri Nana ta Izzar so Minal Ahmad [bidiyo da hotuna]Tsohon mijin Momee Gombe Adam Fasaha zai Auri Nana ta Izzar so Minal Ahmad [bidiyo da hotuna]Tsohon mijin Momee Gombe Adam Fasaha zai Auri Nana ta Izzar so Minal Ahmad [bidiyo da hotuna]

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button