Kannywood

Abdul D one Yayiwa Buhari Kalamai Masu Zafi

A lokacin da ake kashe mutane wanda abun yayi ƙamari sosai wanda har yakai anayiwa Buhari Allah ya isa da addu’a sosai a lokacin da anka kashe mutanen jahar Sokoto daga karamar hukumar sabon birni anka kone su kurmumus.
Wanda shine Abdul d one yayi magana mai zafin kan shugaban kasa Muhammad Buhari inda ya nuna cewa daman shi burinsa a duniya ya aurar da ‘ya’yansa.
Tunda ya samu ya aurar da su shine munka zamo wulakanta a wajensa ga abinda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta Instagram.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA