Kannywood
Jerin Jaruman Kannywood da Suka auri fitatttun yan wasan kwallon kafa Na Nigeria
Advertisment


A yau munzo muku da fitattun jaruman masana’atar kannywood da sunka taka leda a cikin fina finai wanda kuma tabbas sunyi kokarinsu a lokacin da suke harka Fim.
Wanda kadan daga cikin mutane na laila mai shirin labarina mai dogon zango kawai sunka sani to ba ita kadai bace yar fim da ta auri fitatttun yan wasan kwallon kafa na Nigeriya ba.
Akwai fitattun sosai wanda duk ma’aboci kallon kwallo ko sauraren labari zai tabbatar tabbas sun taka rawar gani.
Ga cikakken bayyani nan da yadda Allah ya basu zuri’a tsakinsu.


