KannywoodUncategorized

Na taba Auran Rabilu Musa (Dan ibro) Har mun haihu tare- Sabira (Yar Auta)


Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 76, shirin ya tattauna da ƴar fim Hauwa Garba wacce aka fi sani da ‘Yar Auta ko Sabirar Gidan Badamasi, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta da fina-finai.
A cikin hirar ta shaida mana cewa ta taɓa auren marigayi Rabilu Musa Ibro har ma sun haifi ɗa sai dai ɗan ya rasu.
Sannan a yanzu tana da ƴa budurwa da take shirin fara fitowa a fina-finai.
Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh
Daukar bidiyo da tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button