Kannywood

Adam Zango da Zee pretty cikin Tashin Hankali sun koka ga gwamnatin kan kashe kashe da ake a arewa



A cikin faifan bidiyo nan zakuji irin yadda adam a zango yayi maganganu na nuna ɓacin rai irin yadda ake kashe yan uwan musulmai musamman irin yadda anka yiwa yan Sokoto mutum 42.
Itama zalihat Ibrahim wanda anka kira da zprertyy itama tayi magana cikin bacin rai sosai wanda kowane yayi magana da tabbas sun nuna bacin ransu.
Ga faifan bidiyon nan ku kalla domin jin yadda kowane jarumin yayi kira da alhini.









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button